Sirrin Mata – Anty Baby

Cibiyar Anty baby ta dukufa tukuru wajan kawo daidaituwar al’umma da samar da nagartaccen zama tsakanin ma’aurata yadda za’a samu nutsuwa da zaman lafiya domin samun al’umma ta gari, da kuma fadi tashi akan gyaran Mata saboda wasu matan suna da matsaloli wanda kan jawo matsala a gidajen aurataiyar su (rashin sanin ciwon kan su, yadda za su kula da kan su, rashin tarbiyyar ‘ya’ya da rashin sanin yadda za’a kula da mai gida). Anty Baby, itace shugabar yaki da ciwon sanyi da samar da magunguna ta yadda za’a fatattaki ciwon sanyi domin samun ingantacciya kuma lafiyayyiyar al’umma. Wannan cibiya tana hada kayayyaki cikin tsafta da bincike mai zurfi. Sannan tana bada shawara ga Mata da Maza musamman Kafin Aure da Bayan Aure, kuma wannan cibiya tana Hada aure bisa tantacewa da kuma dacewa a tsakanin Mata da Maza, da sauran al’amura domin inganta zamantakewa.